Bashin Malaman Jami’a: Gwamnatin Tarayya ta Fitar da Naira Biliyan 2.3
Gwamnatin Tarayya ta fitar da kudi kimanin Naira biliyan 2.3 domin biyan bashin albashin malaman jami’o’in tarayya da sauran ma’aikatan da ake binsu. Ministan Ilimi, Dakta Tunji Alausa, ne ya bayyana haka a jiya Laraba, inda ya ce kudaden da aka saki ta ofishin Akanta Janar na Ƙasa sun nuna jajircewar Shugaba Bola Tinubu wajen…
