Kotu Ta Yanke Wa Nnamdi Kanu Hukuncin Daurin Rai da Rai
Mai shari’a James Omotosho na Kotun Tarayya ta yanke wa Nnamdi Kanu, shugabannin kungiyar IPOB, hukuncin rai da rai. Omotosho ya gabatar da wannan hukunci a ranar Alhamis, bayan shekaru hudu da kama Kanu a Kenya a cikin yanayi mai cike da rashin tabbas da kuma mayar da shi Najeriya. Ana tuhumar Kanu kan ta’addanci…
