UNYC Ta Jaddada Kudirin Ƙarfafa Jagorancin Kishin Kasa Don Cigaba
Ƙungiyar United Nigerian Youths Congress (UNYC) ta sake nanata kudirinta na gina amana, ƙarfafa wayewar ƙasa, haɗin kai da jagorancin kishin ƙasa a fadin Najeriya domin tabbatar da cigaban ƙasa. Ƙungiyar ta bayyana haka ne a ranar Alhamis yayin Taron Matasa na 2025 mai taken “Nigeria First: Leadership Solutions for National Growth”, wanda aka gudanar…
