2027: Takardar Atiku Na Iya Kawo Rabawa a ADC — Baba-Ahmed
Tsohon mai bai wa shugaban kasa shawara, Hakeem Baba-Ahmed, ya yi gargadin cewa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) na iya fuskantar rarrabuwar kai a cikinta idan tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya samu tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar gabanin zaben 2027. Baba-Ahmed ya bayyana hakan ne a ranar Talata yayin wata hira a…
