Matatar Dangote Ta Rage Farashin Fetur da N25 zuwa N774 a Kowace Lita
Matatar Man Fetur ta Dangote ta rage farashin gantri na Premium Motor Spirit (PMS), wato fetur, da N25 a kowace lita, inda ta saukar da farashin ex-depot daga N799 zuwa N774 a kowace lita. An sanar da rage farashin ne a cikin wata sanarwa da sashen Ayyukan Kasuwanci na Matatar (Group Commercial Operations Department) ya…
