NRS Ta Samu Naira Biliyan 522 daga Harajin Ribatar Jari a 2025
Hukumar Tara Kuɗaɗen Shiga ta Najeriya, Nigeria Revenue Service (NRS), ta bayyana cewa kuɗaɗen da aka tara daga Harajin Ribatar Jari (Capital Gains Tax – CGT) sun kai tarihin Naira biliyan 522 a shekarar 2025, adadin da ya zarce hasashe da kashi 869 cikin ɗari na abin da aka sa a gaba. Daraktar Zartarwa mai…
