Dangote Ya Kulla Yarjejeniyar Dala Miliyan 400 Don Fadada Matatar Mai
Kamfanin Dangote Group ya rattaba hannu kan wata yarjejeniya ta dala miliyan 400 da kamfanin XCMG Construction Machinery Co., Ltd., daya daga cikin manyan masu kera injinan gine-gine a kasar Sin, domin samar da kayan aikin fadada matatar mai. Yarjejeniyar na daga cikin matakan gaggauta fadada Dangote Petroleum Refinery & Petrochemicals daga karfin tace ganga…
