Jihohi Na Daukar Kashi 48% Na Kasafin Kudaden Gwamnati – Minista

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa gwamnatocin jihohi na daukar kusan kashi 48 cikin 100 na dukkan kashe-kashen kudaden gwamnati a Najeriya, lamarin da ke nuna bukatar inganta hadin kai tsakanin dukkan matakan gwamnati. Ministan Kasafi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki, Abubakar Bagudu, ne ya bayyana hakan yayin da yake maraba da sabuwar Karamin Ministar Ma’aikatar, Doris…

Read More