CBN Ta Umarci IMTOs Su Rika Yin Biyan Kuɗi da Naira Don Kuɗaɗen Diaspora
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ɗauki sabbin matakai domin ƙarfafa sa ido kan kuɗaɗen da ’yan Najeriya mazauna ƙasashen waje ke aikowa, inda ya umurci dukkan kamfanonin tura kuɗi na ƙasashen waje (IMTOs) da su rika sarrafa mu’amaloli ta asusun naira na musamman a bankunan cikin gida, domin ƙara gaskiya da kuma inganta wadatar kuɗaɗen…
