WHO Ta Bukaci Hada ‘Yan Gudun Hijira da ‘Yan Ci-Rani a Tsare-Tsaren Lafiya
Hukumar Lafiya ta Duniya, World Health Organization (WHO), ta bukaci gwamnatoci da su saka bukatun ‘yan gudun hijira da ‘yan ci-rani cikin manufofi, dabaru da tsare-tsaren kiwon lafiya na kasa. “Tsarin kiwon lafiya ba zai zama na kowa ba sai ya yi hidima ga kowa,” in ji Darakta Janar na WHO, Tedros Adhanom Ghebreyesus. Wani…
