Skip to content
Saturday, May 23, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    9 hours ago9 hours ago
  • Home
  • News
  • Page 24

Category: News

  • News
  • Nigeria

Tinubu Ya Nemi Sabon Rancen Dala Biliyan 6 Daga UAE da Birtaniya

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya nemi amincewar Majalisar Dattawa kan karɓar sabbin rance na waje da suka kai dala biliyan 6 domin aiwatar da ayyukan more rayuwa, biyan basussuka, da kuma gyaran tashoshin jiragen ruwa. A cikin wata wasika da ya aikewa Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, wadda aka karanta a zaman majalisar na…

Read More
  • News
  • Politics

El-Rufai ya ci Gaba da Kare Kan sa a Kotu Bayan Jana’izar Mahaifiyar sa

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya koma Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna a ranar Talata domin sauraron bukatar belinsa a shari’ar zargin cin hanci da rashawa da ake yi masa. An kawo El-Rufai kotu ne karkashin tsauraran matakan tsaro, irin wanda ya kasance a lokacin da aka gurfanar da shi a makon da…

Read More
  • News
  • Politics

Gawuna Ya Fice Daga APC, ‘Zai Gana da Kwankwaso’

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a Jihar Kano a zaben 2023, Nasiru Yusuf Gawuna, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar a hukumance. A cikin wata takardar murabus da ya rubuta ranar 29 ga Maris, 2026, wadda ya aika wa shugaban APC na mazabar Gawuna a Karamar Hukumar Nassarawa, Gawuna ya bayyana matakin nasa a…

Read More
  • Business
  • News

Amurka Ta Rage Shigo da Danyen Mai daga Najeriya da Kashi 47%

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Amurka ta rage shigo da danyen man fetur daga Najeriya sosai a watan Janairun 2026, inda adadin ya faɗi da kashi 47.16% idan aka kwatanta da watan Disamba, a cewar bayanan U.S. Census Bureau da Bureau of Economic Analysis. Adadin man ya ragu daga ganga miliyan 3.149 a watan Disamba 2025 zuwa ganga miliyan 1.664…

Read More
  • Business
  • News

FG, Bankin Duniya Na Shirin Haɗa Mutum Miliyan 5.2 da Wutan Lantarki

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Gwamnatin Tarayya tare da World Bank na shirin haɗa ‘yan Najeriya miliyan 5.2 da wutar lantarki zuwa watan Yunin 2026, a ƙarƙashin wani shiri na dala miliyan 750 da ke mayar da hankali kan faɗaɗa makamashi mai sabuntawa. A cewar sabon rahoton ci gaba da sakamako na Bankin Duniya, shirin Nigeria Distributed Access through Renewable…

Read More
  • Business
  • News

Gibin Kuɗin SMEs Ya Kai ₦48tn – Rahoto

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Cibiyar Centre for the Promotion of Private Enterprise (CPPE) ta bayyana cewa ƙananan da matsakaitan ‘yan kasuwa (SMEs) a Najeriya na fuskantar gibin samun rance da ya kai naira tiriliyan 48, duk da gyare-gyaren da aka yi a bangaren bankuna. A cikin wata takardar bayani da cibiyar ta fitar a ranar Lahadi, ta ce rancen…

Read More
  • News
  • Politics

ADC ta yi Maraba da Kwankwaso, ta Nemi Haɗin Kan Yan Jam’iyya

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta yi maraba da tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, tare da magoya bayansa cikin jam’iyyar, inda ta bayyana hakan a matsayin wani muhimmin mataki ga dimokuradiyyar Najeriya. Shugaban jam’iyyar na ƙasa, David Mark, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin, inda ya…

Read More
Kiwon lafiya
  • Health
  • News

HIV da Tarin Fuka: Najeriya za ta Daina Dogaro da Tallafin Waje Nan da 2030

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da shirin kawo karshen dogaro da tallafin kasashen waje wajen yaki da cututtukan HIV da tarin fuka nan da shekarar 2030, tare da karkata zuwa amfani da kudaden cikin gida. Ministan Lafiya mai kula da ayyukan hadin gwiwa, Muhammad Ali Pate, ne ya bayyana hakan a Abuja yayin kaddamar da…

Read More
  • Business
  • News

Gwamnatin Tarayya Ta Kaddamar da Shirin Ceto Noman Rani na Shinkafa da Masara

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da wani sabon shiri na bunkasa noman shinkafa, inda ta tura jami’ai zuwa jihohi 13 na gwaji domin karfafa sa ido kan yadda ake gudanar da ayyukan noma. Matakin ya biyo bayan rahotannin da suka nuna cewa manoma sama da 3,500 sun yi watsi da noman shinkafa a lokacin rani na…

Read More
  • Health
  • News

Zazzabin Lassa Ya Kashe Mutane 146, Ma’aikatan Lafiya 37 Suka Kamu da Cutar a Najeriya

Idris Umar2 months ago2 months ago03 mins

Annobar zazzabin Lassa a Najeriya ta yi sanadin mutuwar mutane 146 daga cikin mutane 582 da aka tabbatar sun kamu da cutar, yayin da ma’aikatan lafiya ke kara fuskantar hadari. Nigerian Medical Association (NMA) ta tabbatar da cewa ma’aikatan lafiya 37 sun kamu da cutar, ciki har da likitoci uku da suka rasu. Haka kuma,…

Read More
  • 1
  • …
  • 22
  • 23
  • 24
  • 25
  • 26
  • …
  • 88

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV