Yaki da Yunwa: Gwamnatin Tarayya Ta Kaddamar da Bankin Abinci na Ƙasa
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da shirin Bankin Abinci na Al’umma na Ƙasa domin yaƙi da yunwa da rashin gina jiki, musamman ga yara ‘yan ƙasa da shekara shida, mata masu juna biyu, da masu shayarwa. An ƙaddamar da shirin ne a Abuja ta hannun Uwargidan Shugaban Ƙasa, Oluremi Tinubu, wadda ta ƙaddamar da kwamitin amintattu…
