Tsaron Bututun Mai Ya Ƙara Samar da Danyen Mai Zuwa 1.84mbpd – NNPCL
Kamfanin Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL) ya bayyana cewa samar da danyen mai a Najeriya ya karu daga mafi ƙanƙanta na ganga 960,000 a rana a shekarar 2022 zuwa matsakaicin ganga miliyan 1.71 a rana, inda ya kai kololuwa na ganga miliyan 1.84 a shekarar 2025, sakamakon ƙarfafa tsaron bututun mai a yankin Neja…
