Karuwar Gas Shi Ya Inganta Wutar Lantarki – Adelabu
Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu, ya bayyana cewa samar da wutar lantarki ya inganta tsakanin 28 ga Maris zuwa 10 ga Afrilu 2026, sakamakon karuwar iskar gas zuwa tashoshin samar da wuta na thermal.Mai magana da yawunsa, Bolaji Tunji, ya ce wannan cigaba ya cika alkawarin da ministan ya yi a taron Power Sector Working…
