NDIC ta Daf da Rufe Bankuna 89 da Suka Gaza
Hukumar Inshorar Ajiya ta Najeriya (NDIC) ta fara matakin karshe na rufe bankuna 89 na kananan kudi (microfinance) da na gidaje (mortgage) da suka gaza, bayan da sabbin masu zuba jari suka karbe su. A cikin wata sanarwa da Shugabar Sadarwa ta NDIC, Hawwau Gambo, ta sanya wa hannu, hukumar ta ce wannan mataki na…
