ACPN Ta Goyi Bayan Haramcin Magunguna ta Nemi Samar da Kashi 70% a Cikin Gida
Ƙungiyar Masu Magungunan Al’umma ta Najeriya (ACPN) ta yabawa Gwamnatin Tarayya kan sabunta jerin kayayyakin da aka haramta shigowa da su, tana mai cewa hakan zai ƙarfafa samar da magunguna a cikin gida da kuma inganta tsaron lafiyar al’umma. A wata sanarwa da shugabannin ƙungiyar suka fitar, sun ce takaita shigo da magungunan da za…
