Zaben cike Gurbi: PDP Reshen Kaduna ta yi Watsi da Sakamakon Zaben
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen Jihar Kaduna ta ƙi amincewa da sakamakon zaɓen cike gurbi da aka gudanar a ranar 16 ga watan Agusta a mazaɓun Basawa, Zaria Kewaye da Chikun/Kajuru, inda ta zargi cewa an yi zaɓen cikin tsoro, sayen ƙuri’u da kuma tursasawa da gwamnati ta shirya. A cikin wata sanarwa da…
