Ku Taimaka Wajen Dakile Hakar Ma’adinai Ba Bisa Ka’ida Ba – Yan Sanda
Kwamishinan Yan Sandan Babban Birnin Tarayya Ajao Adewale (FCT) ya yi kira ga yan jarida na Najeriya da su taka rawar gani wajen tona asiri da kuma kawo ƙarshen harkar hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba, yana mai bayyana wannan matsala a matsayin barazana babba ga tsaron ƙasa, tattalin arziki da muhalli. Da yake jawabi…
