Arewa Consultative Forum Ta Kaddamar da Tsari na Matasa Don ci Gaban Yankin
Kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) ta bayyana sabon tsari na haɗa matasa cikin ayyukanta ta hanyar amfani da kafafen dijital da masu tasiri a kafafen sada zumunta domin sake fasalta labarin Arewacin Najeriya. An sanar da wannan sabon salo ne a yayin tattaunawa da aka gudanar a hedikwatar kungiyar da ke Kaduna a ranar Juma’a,…
