Shari’ar Najeriya na Kara Zama Kayan Kasuwa – Sarkin Musulmi
Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar, ya yi gargadi cewa shari’a a Najeriya na kara zama “kayan sayarwa,” inda talakawa ke zama wadanda ake zalunta, amma masu kudi na tsira daga hukunci. Sarkin Musulmi ya bayyana haka ne a matsayin babban bako a taron shekara na Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya (NBA) da aka gudanar a Enugu,…
