Trends

Idris Umar

Sulhu da Yan Bindiga: Gwamnati Nigeriya ta Karyata El-Rufai

Sabuwar cacar-baki ta kunno kai tsakanin Nasir El-Rufa’i da gwamnatin tarayya bayan tsohon gwamnan ya caccaki gwamnatin tare da zargin ta da ta’azzara matsalolin tsaro ta hanyar “ƙarfafa ƴanbindiga” maimakon ƙoƙarin kawo ƙarshen matsalar baki ɗaya a sassan ƙasar. El-Rufai ya yi zarge-zargen a zantawarsa da tashar talabijin ta Channels a ranar Lahadi, inda ya…

Read More