Matan Rivers: ‘Karɓar Kuɗin Ba Tare da Zuwa Ba Zamba Ce’ – Yan Sanda
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Rivers ta yi gargaɗi ga mata kan wata sabuwar dabi’a da ke ƙara yawaita ta karɓar kuɗin haya daga maza domin zuwa saduwa ko alƙawari, amma daga baya ba sa bayyana. Rundunar ta ce wannan ɗabi’ar laifi ce mai nasaba da zamba ta hanyar yaudara wacce doka za ta hukunta….
