Basussukan Najeriya Sun Yi Kamari, Dole Mu Guji Cin Bashi Marar Hankali – Abbas
Kakakin Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya bayyana damuwa kan yadda basussukan Najeriya ke kara yawa ba tare da tsari ba, yana mai gargadin cewa sun wuce kima bisa doka kuma hakan na barazana ga dorewar tattalin arziki. Da yake jawabi a wurin taron shekara-shekara na 11 na Kungiyar Kwamitocin Lissafin Kudi na Jama’a ta Yammacin…
