Daliba ta Rasu a Dakin Saurayinta a Jalingo
An samu gawar wata daliba mai karatun shekara ta farko a Jami’ar Taraba (TSU), Jalingo, Comfort Jimtop, a gidan saurayinta a cikin yanayi da ba a bayyana ba. Marigayiyar, wacce ta fito daga Karamar Hukumar Takum a Jihar Taraba, tana karatu ne a Sashen Kwalliya da Hulɗar Jama’a na jami’ar. An gano gawarta ne da…

