Yajin Aiki: Na Amince da a Biya Duk Bukatun Likitocin FCT – Wike
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa ya amince da dukkan bukatun likitocin horaswa da ke kan yajin aiki tun daga 15 ga Satumba, 2025, saboda bashin albashi da ba a biya ba. Wike ya bayyana haka ne a ranar Juma’a yayin kaddamar da aikin titin Northern Parkway daga Ring Road II…
