Gwamnatin Tinubu ta fi kowace Gwamnatin Soja Muni a Tarihin Najeriya – El-Rufai
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya yi zargin cewa gwamnatin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ta fi kowace gwamnatin soja da Najeriya ta taɓa fuskanta muni. El-Rufai ya yi wannan magana ne a lokacin da ya karɓi bakuncin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, a ƙarshen mako. Atiku ya kai masa ziyara ta…
