Matatar Dangote ta Ci Gaba da Sayar da Mai Fetur a Naira
Matatar Man Fetur da Sinadaran Dangote ta sanar da cewa ta dawo da tsarin sayar da fetur (PMS) a Naira bayan ɗan dakatarwar da aka yi kwanan nan. Wannan ci gaban ya fito ne a cikin wata sanarwa da aka aikawa ‘yan kasuwa, inda aka ce: “Bayan shiga tsakani na Shugaban Kwamitin Fasaha na Naira-for-Crude,…
