Wata Mata ta Mutu Bayan ta Cinna wa Kanta Wuta a Bauchi
Wata mata a jihar Bauchi ta mutu bayan ta cinna wa kanta wuta, lamarin da ya sa ‘yan sanda suka fara gudanar da bincike. Jaridar Leadership ta ruwaito cewa matar ta kunna wuta a jikinta a cikin wani hali da bai bayyana ba, abin da ya ja hankalin mazauna unguwa da hukumomi. Lamarin ya faru…
