Izinin Gilashin Mai Duhu: Ba a kawo Mana Takardar Hukuncin Kotu ba — Ƴan Sanda
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta bayyana cewa har yanzu ba a kai mata hukuncin kotu da ya dakatar da aiwatar da dokar neman lasisin amfani da gilashin mota mai duhu (tinted glass permit) ba. An tuna cewa wata babbar kotun tarayya da ke zaune a Warri ta umarci rundunar ƴan sanda a ranar Juma’a da…
