Gilashi Mai Duhu: Rundunar ‘Yan Sanda ta FCT ta Dakatar da Aiwarta da Dokar
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta dakatar da aiwatar da dokar da ta hana amfani da gilashin mota mai duƙuwa (tinted glass) bayan wani umarnin kotu da ya dakatar da wannan aiki. Mai magana da yawun rundunar ‘yan sanda ta Babban Birnin Tarayya (FCT), SP Josephine Adeh, ce ta tabbatar da hakan a cikin wata hira…
