Yadda na Roki Buhari da Tinubu da Su yi Afuwa wa Maryam Sanda – Alhaji Bello
A cikin wani lamari da ya ba da mamaki, Alhaji Ahmed Bello Isa, mahaifin marigayi Bilyaminu Bello, wanda matarsa Maryam Sanda ta kashe shi a shekarar 2017, ya bayyana farin cikinsa bisa afuwar da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wa Maryam. Wannan mataki ya nuna irin haƙuri, tausayi da ƙarimci da Alhaji Isa…
