Gwamnatin Ta Amince da Harajin 15% na Shigo da Mai Fetur da Diesel
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da harajin shigo da mai na kaci 15 cikin dari kan Premium Motor Spirit (PMS), wanda aka fi sani da mai, da kuma Automotive Gas Oil (AGO), wanda ake kira diesel, a cikin sabon umarni da ake sa ran zai shafi farashin mai a gidajen sayar da mai a…
