Trends

Idris Umar

WiPHLA Ta Kaddamar da Shirin Karfafa Shugabancin Mata a Fannin Lafiyar Jama’a a Afrika

Kungiyar Women in Public Health Leadership for Africa (WiPHLA) ta kaddamar da ayyukanta domin karfafa gudunmuwar mata a fannin lafiyar jama’a a nahiyar Afrika, tare da nufin inganta tsarin kiwon lafiya da samar da kyakkyawan sakamakon lafiya. Shirin ya yi niyya ne wajen kara tasiri da wakilcin mata musamman a manyan mukaman shugabanci a bangaren…

Read More

Ministan Tsaro ya yi Murabus

Ministan Tsaro na Najeriya, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya yi murabus. Wannan an bayyana ne ta bakin Bayo Onanuga, Mai ba da shawara na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Labarai da Tsare-Tsare, a cikin wata sanarwa. Onanuga ya bayyana cewa murabus ɗin na cikin wata wasika mai kwanan wata 1 ga Disamba, wanda aka…

Read More