Kotu ta Umarnin Tsare Tsohon AGF Malami, Ðansa da Matarsa a Gidan Gyaran Hali na Kuje
Kotun Tarayya da ke Abuja, a ranar Talata, ta bayar da umarnin tsare tsohon Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami (SAN), a Gidan Gyaran Hali na Kuje, har zuwa lokacin da za a saurari kuma a yanke hukunci kan bukatar belinsu. Mai shari’a Emeka Nwite, wanda ke jagorantar shari’ar, ya kuma bayar…
