NARD Ta Dakatar da Yajin Aikin da Ta Shirya
Kungiyar Likitocin Asibitin Koyarwa ta Najeriya (NARD) ta sanar da dakatar da yajin aikin da ta shirya fara wa a ranar Litinin, 12 ga Janairu, bayan shisshigin Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima. Likitan sun yi barazanar shiga yajin aiki ne sakamakon rashin cika wasu muhimman bukatunsu, ciki har da biyan bashin karin girma da albashi,…
