NAFDAC Ta Fara Aiwatar da Haramcin Giya Cikin Sachet
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC) ta fara aiwatar da haramcin samarwa da sayar da giya a cikin sachet da kuma kwalaben PET da ke ƙasa da mililita 200. Daraktar Janar ta NAFDAC, Farfesa Mojisola Adeyeye, ta bayyana hakan ne yayin wani taron manema labarai da hukumar ta shirya a ranar…
