Zaben 2027: Za mu Tsayar da ’Yan Takara, Za mu karɓi Wadata – Magoyan Wike
Bangaren Abdulrahman Mohammed na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya kore fargabar cewa jam’iyyar ba za ta tsayar da ’yan takara ba a babban zaɓen 2027, yana mai cewa PDP a yanzu tana da isasshen ƙarfi da kuɗaɗe don yin hakan. Wannan na zuwa ne yayin da rikicin shugabanci a cikin PDP ya ƙara ƙamari…

