Matattun Mai Sun Jawo Asarar ₦13 Tiriliyan ga Najeriya a Shekaru Biyu
Kamfanin Man Fetur na Ƙasa, Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL), ya kashe kimanin ₦13.2 tiriliyan kan matatun mai guda uku mallakin gwamnati tsakanin shekarun 2023 da 2024, duk da cewa matatun ba su yi aiki yadda zai zama riba a kasuwanci ba. Bayanan da ke cikin rahoton kuɗaɗen NNPCL na shekarar 2024 sun nuna…
