Trends

Idris Umar

Gwamnatin Tarayya Ta Ware Naira Biliyan 11.7 Don Tallafa wa MSMEs a 2026

Gwamnatin Tarayya ta ware Naira biliyan 11.76 a kasafin kuɗin shekarar 2026 domin tallafa wa ƙananan da matsakaitan sana’o’i (MSMEs) da kuma farfaɗo da masana’antu, kamar yadda ke cikin Dokar Kasafin Kuɗi (Appropriations Bill). Bincike kan kasafin kuɗin jari na Small and Medium Enterprises Development Agency of Nigeria (SMEDAN) ya nuna cewa ayyukan da suka…

Read More

One-Stop-Shop: Kwastam ta yi Yunkurin Rage Lokacin Fitar da Kaya Zuwa Sa’o’i 48

Hukumar Kwastam ta Najeriya, Nigeria Customs Service (NCS), ta ƙaddamar da wani sabon tsari mai suna “One-Stop-Shop” (OSS) domin rage lokacin fitar da kaya daga tashoshin jiragen ruwa da kan iyakokin ƙasa zuwa sa’o’i 48 kacal, tare da kawar da maimaitattun bincike da tsayawa a wurare da dama. Babban Kwanturola-Janar na Hukumar, Adewale Adeniyi, wanda…

Read More