NCC Ta Bada Shawarar ba da Kwana 14 Kafin Kashe Layin SIM
Hukumar Sadarwa ta Nijeriya (NCC) ta gabatar da wata shawarar gyara ƙa’ida da za ta tilasta wa kamfanonin sadarwa su ba masu amfani da layi sanarwar aƙalla kwanaki 14 kafin a kashe katin SIM saboda rashin amfani ko dakatar da layin biyan kuɗi na wata-wata (post-paid churn). Wannan mataki na daga cikin ƙoƙarin hukumar na…
