Togo Na Neman Karin Wutar Lantarki Daga Najeriya
Jamhuriyar Togo ta nuna sha’awarta na kara shigo da wutar lantarki daga kamfanin Niger Delta Power Holding Company (NDPHC) domin biyan bukatar da ke karuwa da kuma fadada samar da wuta ga sabbin masu amfani. An bayyana wannan bukata ne yayin wata ganawa tsakanin shugabannin NDPHC da tawaga daga kamfanin wutar lantarki na Togo, Compagnie…
