Trends

Idris Umar

Kiwon lafiya

Ma’aikatan Lafiya Sun Yi Zanga-Zanga Kan Kudirin Tsara Doka a Abuja

Ma’aikatan lafiya karkashin kungiyar Joint Health Sector Unions (JOHESU) da kuma Assembly of Healthcare Professional Associations (AHPA) a ranar Laraba sun gudanar da zanga-zanga a Unity Fountain da ke Abuja, domin nuna adawa da wani kudirin doka kan tsarin bangaren lafiya da ke gaban Majalisar Tarayya. Masu zanga-zangar, wadanda suka fito daga kungiyoyin kwararrun ma’aikatan…

Read More