Trends

Idris Umar

FG Ta Yi Gargadin Karancin Kwararrun Ma’aikatan Lafiya na Musamman

Gwamnatin Tarayya ta yi gargadin cewa Najeriya na fuskantar matsanancin karancin kwararrun ma’aikatan lafiya na musamman, musamman a fannoni kamar Occupational Therapy, Audiology da Speech Therapy, a cewar Ministan Ilimi, Tunji Alausa. A jawabin da ya gabatar a yayin kaddamar da Kwamitin Kasa na bunkasa ilimin Occupational Therapy, Audiology da Speech Therapy a Abuja, Alausa…

Read More