Yaƙin Amurka da Iran: Najeriya Ta Zama Mai Samar da Man Jiragen Sama ga Turai
Najeriya ta fara taka muhimmiyar rawa a matsayin madadin mai samar da man jiragen sama ga Turai, yayin da rikicin Amurka da Iran ke kawo cikas ga hanyoyin samar da mai daga Gabas ta Tsakiya. Wani jigilar mai na baya-bayan nan daga matatar Dangote Petroleum Refinery zuwa ƙasar United Kingdom ya nuna yadda Turai ke…
