Air Peace za ta Fara Zuwa London Daga Sabon Filin Jirgin Ogun
Kamfanin jiragen sama na Air Peace ya sanar da shirinsa na fara zirga-zirgar jirage zuwa birnin London daga sabon filin jirgin sama na Gateway International Airport a lokacin bazara mai zuwa. Babban jami’in kamfanin (CEO), Allen Onyema, ne ya bayyana wannan shiri yayin kaddamar da filin jirgin, inda ya bayyana shi a matsayin daya daga…
