Zaben 2027: Ita ce Dama ta ƙarshe da zan Tsaya Takara – Atiku
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar, ya ce ba zai sake neman takarar shugaban ƙasar daga 2027 ba. Ya ce idan aka yi la’akari da shekarunsa da kuma damar da yake da ita ba lallai ya ci gaba da neman damar daga shekara mai zuwa ba. Atiku ya bayyana hakan ne a wata hira da…
